Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Only-begotten
Ayoyi game da Only-begotten
Kalman ya zama mutum, ya kuwa zauna a cikinmu. Muka ga ɗaukakarsa, ɗaukaka ta wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaici, wanda ya zo daga wurin Uba, cike da alheri da gaskiya.