Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Prince of the kings of the earth
Ayoyi game da Prince of the kings of the earth
da kuma daga Yesu Kiristi, wanda yake amintaccen shaida, ɗan farin daga tashin matattu, da kuma mai mulkin sarakunan duniya. Gare shi wanda yake ƙaunarmu wanda kuma ya ’yantar da mu daga zunubanmu ta wurin jininsa,