Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Lion of the tribe of Judah
Ayoyi game da Lion of the tribe of Judah
Sai ɗaya daga cikin dattawan ya ce mini, “Kada ka yi kuka! Duba, Zakin kabilar Yahuda, da kuma Tushen Dawuda ya ci nasara. Ya iya buɗe naɗaɗɗen littafin da hatimansa bakwai.”