Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Captain of salvation
Ayoyi game da Captain of salvation
Ta wurin kawo ’ya’ya masu yawa zuwa ga ɗaukaka, ya dace cewa Allah, wanda dominsa da kuma ta wurinsa ne kome yake kasancewa, ya sa tushen cetonsu yă zama cikakke ta wurin shan wahala.