Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Holy One of Israel
Ayoyi game da Holy One of Israel
Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub marar ƙarfi, ya ƙaramin Isra’ila, gama ni kaina zan taimake ka,” in ji Ubangiji, Mai Fansarka, Mai Tsarkin nan na Isra’ila.