Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Light of the world
Ayoyi game da Light of the world
Sa’ad da Yesu ya sāke magana da mutanen, sai ya ce, “Ni ne hasken duniya. Duk wanda ya bi ni ba zai yi tafiya cikin duhu ba, sai dai yă sami hasken rayuwa.”