Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Word of Life
Ayoyi game da Word of Life
Wannan da ya kasance tun farko, wanda muka ji, wanda muka gani da idanunmu, wanda muka duba, hannuwanmu kuma suka taɓa, wannan ne muke shela game da Kalman rai.