Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: King of the Jews
Ayoyi game da King of the Jews
suka yi tambaya suka ce, “Ina shi wanda aka haifa sarkin Yahudawa? Gama mun ga tauraronsa a gabas mun kuwa zo ne domin mu yi masa sujada.”