Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Desire of all nations
Ayoyi game da Desire of all nations
Zan girgiza dukan al’ummai, marmarin kowace al’umma kuma zai taso, sa’an nan zan cika gidan nan da ɗaukaka,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.