Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Arm of the Lord

2 ayoyi · 117 fannoni

Nemi "Titles and Names of Christ"

Ayoyi game da Arm of the Lord

  1. Ka tashi, ka tashi! Ka yafa wa kanka ƙarfi, Ya hannun Ubangiji; ka farka, kamar a kwanakin da suka wuce, kamar a zamanai na dā. Ba kai ba ne wanda ya yayyanka Rahab gunduwa-gunduwa, wanda ya soki dodon ruwan nan?

  2. Wa ya gaskata saƙonmu kuma ga wa hannun Ubangiji ya bayyana?