Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: God
Ayoyi game da God
Kai da ka kawo labari mai daɗi wa Sihiyona, ka haura a bisa dutse. Kai da ka kawo labari mai daɗi wa Urushalima, ka tā da muryarka ka yi ihu, ka ɗaga ta, kada ka ji tsoro; faɗa wa garuruwan Yahuda, “Ga Allahnku!”
Toma ya ce masa, “Ya Ubangijina da Allahna!”