Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: King of Saints
Ayoyi game da King of Saints
suka rera waƙar Musa bawan Allah da kuma waƙar Ɗan Ragon suna cewa, “Ayyukanka suna da girma da kuma banmamaki, ya Ubangiji Maɗaukaki. Al’amuranka suna da aminci da kuma gaskiya, ya Sarkin zamanai.