Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Everlasting Father
Ayoyi game da Everlasting Father
Gama a gare mu an haifa mana yaro, a gare mu an ba da ɗa, gwamnati za tă kasance a kafaɗarsa. Za a ce da shi Mashawarci Mai Banmamaki, Allah Maɗaukaki Uban Madawwami, Sarkin Salama.