Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Angel of God's presence
Ayoyi game da Angel of God's presence
Cikin dukan damuwarsu shi ma ya damu, mala’ikan da yake gabansa ya cece su. Cikin ƙauna da jinƙai ya fanshe su; ya kuma ɗaga su ya riƙe su dukan kwanakin dā