Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Elect of God
Ayoyi game da Elect of God
“Ga bawana, wanda na ɗaukaka, zaɓaɓɓen nan nawa wanda nake jin daɗi; Zan sa Ruhuna a cikinsa zai kuwa kawo adalci ga al’ummai.