Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Bread of Life
Ayoyi game da Bread of Life
Sa’an nan Yesu ya furta cewa, “Ni ne burodin rai. Wanda ya zo wurina ba zai taɓa jin yunwa ba, wanda kuma ya gaskata da ni ba zai taɓa jin ƙishirwa ba.
Ni ne burodin rai.