Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: God's fellow
Ayoyi game da God's fellow
“Tashi, ya takobi, gāba da makiyayina, mutumin da yake kusa da ni sosai!” In ji Ubangiji Maɗaukaki. “Kashe makiyayin, sai tumakin su watse, in kuma tayar wa ƙananan.