Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Lamb of God
Ayoyi game da Lamb of God
Kashegari Yohanna ya ga Yesu yana zuwa wajensa sai ya ce, “Ku ga, ga Ɗan Rago na Allah mai ɗauke zunubin duniya!
Da ya ga Yesu yana wucewa, sai ya ce, “Ku ga, ga Ɗan Rago na Allah!”