Bethlehem Ephrathah
An kuma san shi da: Ephratah
31.7000, 35.2100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Bethlehem Ephrathah
“Amma ke, Betlehem ta Efrata, ko da yake ke ƙarama ce daga cikin zuriyarki a Yahuda, daga cikinki wani zai zo domina wanda zai yi mulkin Isra’ila, wanda asalinsa tun fil azal ne.”