Tsallake zuwa abun ciki

Ephratah

5 ayoyi · 2 'yan gida

An kuma san shi da: Ephrath

Ayoyin da suka ambaci Ephratah

  1. Da Azuba ta mutu, Kaleb ya auri Efrat, wadda ta haifa masa Hur.

  2. Waɗannan su ne zuriyar Kaleb. ’Ya’yan Hur maza, ɗan farin Efrata su ne, Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim,

  3. Fenuwel shi ne mahaifin Gedor, kuma Ezer shi ne mahaifin Husha. Waɗannan su ne zuriyar Hur, ɗan farin Efrata da mahaifin Betlehem.

  4. Mun ji haka a Efrata, muka yi ƙaro da shi a filayen Ya’ar,

  5. “Amma ke, Betlehem ta Efrata, ko da yake ke ƙarama ce daga cikin zuriyarki a Yahuda, daga cikinki wani zai zo domina wanda zai yi mulkin Isra’ila, wanda asalinsa tun fil azal ne.”