Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shobal

9 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Waɗannan su ne ’ya’yan Seyir Bahore maza, waɗanda suke zaune a yankin, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  2. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam.

  3. Waɗannan su ne manyan Horiyawa, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  4. ’Ya’yan Seyir maza su ne, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana, Dishon, Ezer da Dishan.

  5. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam. ’Ya’yan Zibeyon maza su ne, Aiya da Ana.

  6. Waɗannan su ne zuriyar Kaleb. ’Ya’yan Hur maza, ɗan farin Efrata su ne, Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim,

  7. Zuriyar Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim su ne, Harowe, rabin Manahatiyawa,

  8. Zuriyoyin Yahuda su ne, Ferez, Hezron, Karmi, Hur da Shobal.

  9. Reyahiya ɗan Shobal shi ne mahaifin Yahat, Yahat shi ne mahaifin Ahumai da Lahad. Waɗannan su ne gidajen Zoratiyawa.