Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shobal: 1. Son of Seir

5 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 1. Son of Seir

  1. Waɗannan su ne ’ya’yan Seyir Bahore maza, waɗanda suke zaune a yankin, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  2. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam.

  3. Waɗannan su ne manyan Horiyawa, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  4. ’Ya’yan Seyir maza su ne, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana, Dishon, Ezer da Dishan.

  5. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam. ’Ya’yan Zibeyon maza su ne, Aiya da Ana.