Skip to content

Shobal

4 ayoyi · 11 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Shobal

  1. Waɗannan su ne zuriyar Kaleb. ’Ya’yan Hur maza, ɗan farin Efrata su ne, Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim,

  2. Zuriyar Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim su ne, Harowe, rabin Manahatiyawa,

  3. Zuriyoyin Yahuda su ne, Ferez, Hezron, Karmi, Hur da Shobal.

  4. Reyahiya ɗan Shobal shi ne mahaifin Yahat, Yahat shi ne mahaifin Ahumai da Lahad. Waɗannan su ne gidajen Zoratiyawa.