Tsallake zuwa abun ciki

Lotan

5 ayoyi · 10 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Lotan

  1. Waɗannan su ne ’ya’yan Seyir Bahore maza, waɗanda suke zaune a yankin, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  2. ’Ya’yan Lotan maza su ne, Hori da Homam. Timna ’yar’uwar Lotan ce.

  3. Waɗannan su ne manyan Horiyawa, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  4. ’Ya’yan Seyir maza su ne, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana, Dishon, Ezer da Dishan.

  5. ’Ya’yan Lotan maza su ne, Hori da Homam. Timna ita ce ’yar’uwar Lotan.