Skip to content

Anah

5 ayoyi · 10 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Anah

  1. Waɗannan su ne ’ya’yan Seyir Bahore maza, waɗanda suke zaune a yankin, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  2. ’Ya’yan Ana su ne, Dishon da Oholibama ’yar Ana.

  3. Waɗannan su ne manyan Horiyawa, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana,

  4. ’Ya’yan Seyir maza su ne, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana, Dishon, Ezer da Dishan.

  5. Ɗan Ana shi ne, Dishon. ’Ya’yan Dishon maza su ne, Hemdan, Eshban, Itran da Keran.