Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shobal: 3. Son of Judah
Ayoyi game da 3. Son of Judah
Zuriyoyin Yahuda su ne, Ferez, Hezron, Karmi, Hur da Shobal.
Reyahiya ɗan Shobal shi ne mahaifin Yahat, Yahat shi ne mahaifin Ahumai da Lahad. Waɗannan su ne gidajen Zoratiyawa.