Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Azubah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Kaleb ɗan Hezron ya haifi yara ta wurin matarsa Azuba (da kuma ta wurin Yeriyot). Waɗannan su ne ’ya’yan Azuba maza. Yesher, Shobab da Ardon.
Da Azuba ta mutu, Kaleb ya auri Efrat, wadda ta haifa masa Hur.