Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: The standard of teaching

1 aya · 108 fannoni

Ayoyi game da The standard of teaching

  1. In wani ya yi magana, ya kamata yă yi ta a matsayin wanda yake magana ainihin kalmomin Allah. In wani yana yin hidima, ya kamata yă yi ta da ƙarfin da Allah ya tanadar, domin a cikin kome a yabi Allah ta wurin Yesu Kiristi. A gare shi ɗaukaka da iko sun tabbata har abada abadin. Amin.