Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Stand in awe of
Ayoyi game da Stand in awe of
Masu mulki suna tsananta mini ba dalili, amma zuciyata na rawan jiki game da maganarka.
Ba hannuna ba ne ya yi dukan waɗannan abubuwa, ta haka suka kasance?” In ji Ubangiji. “Wannan mutum ne nake jin daɗi, shi da yake mai ƙasƙanci da kuma zuciyar yin tuba, yana kuma rawar jiki ga maganata.