Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Are full and sufficient
Ayoyi game da Are full and sufficient
“Ibrahim ya amsa ya ce, ‘Suna da Musa da Annabawa, ai, sai su saurare su.’
“Amma ya ce masa, ‘In ba su saurari Musa da Annabawa ba, kai, ko da wani ya tashi daga matattu ma, ba za su saurare shi ba.’ ”