Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Christ sanctioned, by appealing to them

3 ayoyi · 108 fannoni

Ayoyi game da Christ sanctioned, by appealing to them

  1. Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa, ‘Ba da abinci kaɗai mutum yake rayuwa ba, sai dai da kowace kalmar da take fitowa daga bakin Allah.’”

  2. Ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kusurwan gini.

  3. Nassi bai ce Kiristi zai fito daga zuriyar Dawuda, daga kuma Betlehem garin da Dawuda ya zauna ba?”