Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Meditate in
Ayoyi game da Meditate in
Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji, kuma yana ta nazarinta dare da rana.
Ina da ganewa sosai fiye da dukan malamaina, gama ina tunani a kan farillanka.
Ban rufe idanuna ba dukan dare, don in yi tunani a kan alkawuranka.