Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Pure
Ayoyi game da Pure
Kalmomin Ubangiji kuwa ba su da kuskure, kamar azurfan da aka tace cikin matoyan yumɓu, aka tsabtacce sau bakwai.
An gwada alkawuranka sarai, bawanka kuwa yana ƙaunarsu.
“Kowace maganar Allah ba ta da kuskure; shi ne garkuwa ga waɗanda suke neman mafaka daga gare shi.