Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Pray to be taught
Ayoyi game da Pray to be taught
Yabo ya tabbata gare ka, ya Ubangiji; ka koya mini ƙa’idodinka.
Da leɓunana na ba da labarin dukan dokokin da suka fito bakinka.
Ka koya mini Ya Ubangiji, don in bi ƙa’idodinka; sa’an nan zan kiyaye su har ƙarshe.
Ka koya mini sani da kuma hukunci mai kyau, gama na gaskata a umarnanka.