Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Nothing to be taken from, or added to
Ayoyi game da Nothing to be taken from, or added to
Kada ku ƙara, kada ku rage daga cikin abin da nake umarce ku. Amma ku kiyaye umarnan nan na Ubangiji Allahnku, da na ba ku.
Ku lura, ku aikata dukan abin da na umarce ku; kada ku ƙara, kada ku rage daga cikin.