Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Rejoicing the heart
Ayoyi game da Rejoicing the heart
Ƙa’idodin Ubangiji daidai ne, suna ba da farin ciki ga zuciya. Umarnan Ubangiji haske ne suna ba da haske ga idanu.
Farillanka su ne gādona har abada; su ne farin cikin zuciyata.