Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Searched daily
Ayoyi game da Searched daily
Bereyawa kuwa sun fi Tessalonikawa hankali, gama sun karɓi saƙon da marmari ƙwarai, suka kuma yi ta yin bincike Nassosi kowace rana su ga ko abin da Bulus ya faɗa gaskiya ne.