Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Love exceedingly
Ayoyi game da Love exceedingly
Kash, ga yadda nake ƙaunar dokarka! Ina tunani a kanta dukan yini.
Na ƙi mutane masu baki biyu, amma ina ƙauna dokarka.
Dubi yadda nake ƙaunar farillanka; ka kiyaye raina, ya Ubangiji, bisa ga ƙaunarka.
Ina biyayya da farillanka, gama ina ƙaunarsu ƙwarai.