Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Cleansing the heart
Ayoyi game da Cleansing the heart
Kun riga kun zama masu tsabta saboda maganar da na yi muku.
Ya mai da ikkilisiya ta zama mai tsarki ta wurin ikon maganarsa, ya kuma tsabtacce ta ta wurin wanke ta da ruwa.