Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Laid up in the heart
Ayoyi game da Laid up in the heart
Waɗannan umarnai da nake ba ku a yau, za su kasance a zukatanku.
Saboda haka, sai ku riƙe waɗannan kalmomina gam a zukatanku da ranku; ku ɗaura su kamar alama a hannuwanku, da goshinku.