Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Work effectually in them that believe
Ayoyi game da Work effectually in them that believe
Muna kuma gode wa Allah ba fasawa domin, sa’ad da kuka karɓi maganar Allah, wadda kuka ji daga gare mu, kun karɓe ta ba kamar maganar mutane ba, sai dai kamar yadda take, maganar Allah wadda take aiki a cikinku ku da kuka ba da gaskiya.