Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Producing hope
Ayoyi game da Producing hope
Tuna da maganarka ga bawanka, gama ka ba ni bege.
Gama duk abin da aka rubuta a dā an rubuta ne domin yă koya mana, don ta wurin jimrewa da kuma ƙarfafawar Nassosi mu kasance da bege.