Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Law of the Lord
Ayoyi game da Law of the Lord
Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji, kuma yana ta nazarinta dare da rana.
Waɗannan mutane masu tawaye, ’ya’ya masu ruɗu, ’ya’yan da ba sa niyya su saurara ga umarnan Ubangiji.