Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Hope in
Ayoyi game da Hope in
Bari waɗanda suke tsoronka su yi farin ciki sa’ad da suke gan ni, gama na sa zuciyata a maganarka.
Raina ya tafke da marmari don cetonka, amma na sa zuciyata a maganarka.
Na tashi kafin fitowar rana na kuma yi kukan neman taimako; na sa zuciyata a maganarka.