Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Plead the promises of, in prayer
Ayoyi game da Plead the promises of, in prayer
An kwantar da ni ƙasa cikin ƙura; ka kiyaye raina bisa ga maganarka.
Raina ya gaji da baƙin ciki; ka ƙarfafa ni bisa ga maganarka.
Bari ƙaunarka marar ƙarewa ta zo gare ni, ya Ubangiji, cetonka bisa ga alkawarinka;
Bari ƙaunarka marar ƙarewa tă yi mini ta’aziyya, bisa ga alkawarinka ga bawanka.
Bari kukata ta zo gare ka, ya Ubangiji; ka ba ni ganewa bisa ga maganarka.