Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Admonishing
Ayoyi game da Admonishing
Ta wurinsu ana gargaɗe bawanka; a kiyaye su akwai lada mai girma.
Waɗannnan abubuwa sun same su ne, domin su zama abubuwan koyi, aka kuma rubuta su domin a gargaɗe mu, mu da ƙarshen zamani ya zo mana.