Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Building up in the faith
Ayoyi game da Building up in the faith
“To, yanzu na danƙa ku ga Allah da kuma ga maganar alherinsa, wadda za tă iya gina ku ta kuma ba ku gādo a cikin dukan waɗanda aka tsarkake.