Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: All should desire to hear
Ayoyi game da All should desire to hear
sai dukan mutane suka taru kamar mutum guda a dandali a gaban Ƙofar Ruwa. Suka faɗa wa Ezra malamin Doka yă fitar da Littafin Dokar Musa, wanda Ubangiji ya umarta domin Isra’ila.