Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Blessedness of hearing and obeying

2 ayoyi · 108 fannoni

Ayoyi game da Blessedness of hearing and obeying

  1. Yesu ya amsa ya ce, “A maimakon, masu albarka ne waɗanda suke jin maganar Allah, suna kuma biyayya da ita.”

  2. Amma duk mai duba cikakkiyar ƙa’idan nan ta ’yanci, ya kuma nace a kanta, ya zama ba mai ji ne kawai yă mance ba, sai dai mai yi ne yă zartar, to wannan shi za a yi wa albarka a cikin abin da yake yi.