Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Book of the Lord
Ayoyi game da Book of the Lord
Duba a cikin littafin Ubangiji ka kuma karanta. Babu wani a cikin waɗannan da ya ɓace, babu ko ɗaya da ba ta da abokiya. Gama bakinsa ne ya ba da umarni, Ruhunsa kuma zai tara su wuri ɗaya.